adda | |
---|---|
weapon functional class (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | saber (en) da boarding sabre (en) |
Ƙasa da aka fara | Turai |
Adda jam'in, ta Adduna tana daga kayan aikin gida wadda ana amfani da ita wajen daddatsa abubuwa. Kamar,itace da kara da girbi, haka kuma ƴan'uwa Fulani suna amfani da ita wajen kiwon dabbobin su wato shanu har Tumaki da Awaki. Kamar idan sunje kiwo suna hawan bishiyoyi don sarowa shanu ganyen itatuwa da dai sauransu. Ana amfani da Adda gurin girbin amfanin gona da kuma saran itatuwa da sassabe.[1] kala-kala ce akwai babba akwai ƙarama.