Hazaraspids | ||||
---|---|---|---|---|
Daular | ||||
Wuri | ||||
|
Hazaraspids ko Atābakān-e Lor-e Bozorg[1] (Kurdawa, 1115–1424) Daular Kurdawa ne [2] wacce ta mallaki yankin tsaunukan Zagros na kudu maso yammacin Iran, a zahiri a Lorestan kuma wanda ya bunkasa a zamanin Saljuq, Ilkhanid, Muzaffarid, da Timurid . [2]