Iri | Kisan Kiyashi |
---|---|
Wuri | Jihar Zamfara |
Ƙasa | Najeriya |
Rikici | Ƴan ƙungiyar fashi a Najeriya |
Adadin waɗanda suka rasu | 200 |
Kisan kiyashin Zamfara wanda ya faru daga ranar 4 zuwa 6 ga watan Janairun shekara ta 2022, 'yan bindiga sun kashe mutane sama da 200 a jihar Zamfara da ke Najeriya.[1] Wannan shi ne harin ta'addanci mafi muni a tarihin Najeriya na baya-bayan nan.[2]