Munafiq

Munafiq
Islamic term (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Ḥizb Shayṭān (en) Fassara
Bangare na sinner (en) Fassara
Facet of (en) Fassara hypocrisy (en) Fassara
Suna a harshen gida نفاق
Addini Musulunci
Muhimmin darasi nifak (en) Fassara
Ta jiki ma'amala da Qlapsk Islam (en) Fassara
Alaƙanta da Kufr (en) Fassara, Shirka A (Musulunci) da riya (en) Fassara
Shafin yanar gizo oxfordreference.com…
Full work available at URL (en) Fassara corpus.quran.com… da qurananalysis.com…

A cikin Musulmai, Munafiqun ('munafukai', Larabci: منافقون , mufuradi منافق munāfiq) ko Musulmin ƙarya, Wasu Mutanene da aka yanke hukunci a cikin Alƙur'ani a matsayin Musulmai na waje waɗanda ke ɓoye kafirci a ciki kuma suna ƙoƙari don ɓata al'ummar Musulmi.[1] Munafiq mutum ne wanda a bainar jama'a da cikin al'umma ke nuna cewa shi Musulmi ne amma ya ƙi Musulunci ko yaɗa shi a kansa ko a cikin zuciyarsa ko a tsakanin makiyan Musulunci. Ita kanta munafunci ana kiranta nifāq (نفاق).[2]

  1. Nisan, Mordechai (5 July 2017). Politics and War in Lebanon: Unraveling the Enigma. Routledge. p. 243. ISBN 9781351498333.
  2. Lamptey, Jerusha Tanner (15 January 2016). Never Wholly Other: A Muslima Theology of Religious Pluralism. Oxford University Press. pp. 134–135. ISBN 9780190458010.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy