Tatsuniya

Tatsuniya
literary genre (en) Fassara da narrative form (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na traditional story (en) Fassara da tale (en) Fassara
Bangare na oral literature (en) Fassara da folk culture (en) Fassara
Has characteristic (en) Fassara oral tradition (en) Fassara
Hannun riga da conte (en) Fassara

Tatsuniya ko dandano, labari ne na ƙanzan kurege da hausawa ke bayarwa, galibi ga yara ƙanana da kuma matasa, yawanci masu bada tatsuniya tsofaffi ne mata ko maza, ana bada tatsuniya ne da daddare.[1] tatsuniya wata al'ada ce ta Hausawa, Anayin tatsuniya idan dare yayi daga an gama cin abincin dare.Wuraren da ake yin tatsuniya sun kasu kamar haka,Dandali,Tsakar gida da kuma dakin Amare.

  1. Furniss, Graham. (1996). Poetry,prose and popular culture in Hausa.p.81

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy