Afirka ta Tsakiya | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka | ||||
Sun raba iyaka da |
Afirika ta Tsakiya, yanki ne wanda yake a tsakiyar nahiyar Afrika, wanda ya haɗa da ƙasashe kamar haka: Burundi, Afrika ta Tsakiya, Kwango (JK), Cadi, Kamaru, Ginen Ekweita, Gabon, Rwanda da Sao Tome da Prinsipe.[1]