Al'ada

Al'ada
ƙunshiya
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na pattern of behavior (en) Fassara
Suna saboda cult (en) Fassara da Ur (en) Fassara
Hashtag (en) Fassara culture
Has characteristic (en) Fassara cultural universal (en) Fassara
Tarihin maudu'i cultural history (en) Fassara
Manifestation of (en) Fassara mores (en) Fassara da Hanyar zamantakewa
Gudanarwan culture personality (en) Fassara

Al'ada ta kasance cikakkiyar hanyar rayuwar mutane a ƙarƙashin harshensu da addininsu da muhallinsu harma da zamantakewarsu, Al'ada tana da matuƙar muhimmanci, musamman ma a cikin yarukan mutane, kowanne yare yana da na sa al'adun da kuma banbanci tsakanin wani yare da wani yaren, kuma al'ada na nufin abinda aka gada tun daga kaka da kakanni.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy