Boko Haram

Boko Haram

Bayanai
Iri irregular military (en) Fassara da terrorist organization (en) Fassara
Ƙasa Najeriya, Kameru, Cadi, Mali da Nijar
Ideology (en) Fassara Islamic terrorism (en) Fassara
Mulki
Shugaba Abubakar Shekau da Muhammad Yusuf
Mamallaki Daular Musulunci ta Iraƙi
Tarihi
Ƙirƙira 2002
Wanda ya samar

Boko Haram. Haƙiƙanin sunan wannan ƙungiya shi ne Jama'atu Ahlus sunnah Lidda'awath wal-jihad Mabiya Sunnah ta Annabi Muhammad dan Da'awa da Jihadi ( Arabic : جماعة اهل السنة للدعوة والجهاد Jamā'atu Ahlus Sunnah Lidda'awatih wal-Jihad ), amman anfi saninsu da sunansu na Hausa watau "Yan Boko Haram". Ƙungiya ce ta 'yan jihadi dake da cibiyarta a Arewa maso gabashin Najeriya. Suna adawa ne da dokokin da ba na Allah ba da kuma kimiyyar Zamani. A shekara ta 2002 wani mutum da ake kira da Muhammad Yusuf ya ƙirƙiri ƙungiyar kuma suke son tabbatar da Shari'ar Musulunci a Najeriya. Hakazalika, ƙungiyar Boko Haram ta yi ƙaurin suna kan kaiwa kiristoci da ma’aikatar gwamnati hare-hare da dasa bama-bamai a coci-coci da Masallatai.

gawar wani mayakin boko haram

.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy