Dankali | |
---|---|
Conservation status | |
Data Deficient (en) (IUCN 3.1) | |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Solanales (en) |
Dangi | Convolvulaceae (en) |
Tribe | Ipomoeeae (en) |
Genus | Ipomoea (en) |
jinsi | Ipomoea batatas Lamarck, 1793
|
General information | |
Tsatso | Saccharum Granorum (en) da sweet potato (en) |
Dankali da Turanci sweet potato da sunan gona kuma (Ipomoea batatas). Dankali a kan yi masa lakabi da dankalin Hausa kuma ana amfani da shi ta hanyoyi da dama. A kan dafa dankali a ci shi haka nan. Kuma a kan soya shi. Amma dai an fi amfani da shi wajen yin mandako kuma a kan yi amfani da shi wajen yin kunun zaƙi.[1] Yadda ake yin mandako shi ne a kan dafa dankalin sai a bare shi. Bayan an bare sai a hada shi da garin kuli-kuli.[2][3][4]