Fulani

Fulani

Yankuna masu yawan jama'a
Sudan, Sudan ta Kudu, Burkina Faso, Laberiya, Gambiya, Muritaniya, Najeriya, Nijar, Cadi, Mali, Kameru, Ghana, Saliyo, Togo, Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, Ivory Coast, Guinea-Bissau, Benin, Gine, Habasha da Eritrea
tsohuwar (Nayejo) fulani dauke da kwarya nono
wata matar Fulani tare da yaran ta sun kewaye ta, tana wanke-wanke
Fulani
Rugar fulani
kalan shigar fulani
Rawan fulani
sun dugara dakiwun shano
rugan fulani

Fulani ko Fulata (tilo: Bafulatani ko Bafillace) Mutane ne da ke a Yamma Maso Arewacin Afrika tun a tsawon lokaci. Mafi shaharar sana'ar Fulani ita ce kiwon dabbobi da kuma sayar da nono[1], kuma suna tatsan nonon dabbobinsu domin sayarwa, Fulani wasu mutane ne da ke da kyakkyawar fahimta, a cewar yanbuwansu da zamantakewarsu sukan zauna da kowace ƙabilu lafiya kuma har su ƙulla aure a tsakaninsu amma mu a kasar Hausa da suka zo bamuga alkairinsuba domin datashin hankali suka farwa Hausawa ta hanyar kashe su musulmai sarakuna da sauran al,umma wanda danfodiyo ya jagoranta .Kiɗiddiga ta nuna cewa akwai Fulani aƙalla miliyan talatin da biyar a Najeriya.

Fulani da shanun su.
Fulani suna tashi sun ɗora yaransu a kan jaki.
  1. sanar kiwohttps://www.rumbunilimi.com.ng/KasarHausaKiwo.html#gsc.tab=0

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy