Georgia

Georgia
საქართველო (ka)
Flag of Georgia (en) Coat of arms of Georgia (en)
Flag of Georgia (en) Fassara Coat of arms of Georgia (en) Fassara

Take Tavisupleba (en) Fassara

Kirari «Dzala ertobashia (en) Fassara»
Suna saboda Mutanen Georgia
Wuri
Map
 42°N 44°E / 42°N 44°E / 42; 44

Babban birni Tbilisi (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 3,717,100 (2017)
• Yawan mutane 53.33 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Yaren Jojiya
Abkhaz (en) Fassara (regional language (en) Fassara)
Labarin ƙasa
Yawan fili 69,700 km²
Wuri mafi tsayi Shkhara (en) Fassara (5,193.2 m)
Wuri mafi ƙasa Black Sea (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Georgian Soviet Socialist Republic (en) Fassara
Ƙirƙira 1008
26 Mayu 1918'yancin kai
25 ga Faburairu, 1921:  RSS Georgia (Republic of the Soviet Union (en) Fassara)
25 Disamba 1991Ƴantacciyar ƙasa
Ranakun huta
Patron saint (en) Fassara Saint George (en) Fassara
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati semi-presidential system (en) Fassara, unitary state (en) Fassara, parliamentary republic (en) Fassara da jamhuriya
Majalisar zartarwa Government of Georgia (en) Fassara
Gangar majalisa Parliament of Georgia (en) Fassara
• President of Georgia (en) Fassara Salome Zourabichvili (en) Fassara (16 Disamba 2018)
• Prime Minister of Georgia (en) Fassara Irakli Kobakhidze (en) Fassara (8 ga Faburairu, 2024)
Majalisar shariar ƙoli Constitutional Court of Georgia (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 24,605,375,420 $ (2022)
Kuɗi Georgian lari (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .ge (en) Fassara da .გე (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +995
Lambar taimakon gaggawa *#06#, 111 (en) Fassara, 113 (en) Fassara da 122 (en) Fassara
Lambar ƙasa GE
Taswirar Georgiya
hoton wurin wasa a geogia
wani gini geagia
Hoton wani wurin a geogia
hoton yan siyasa a geogia
hoton jirgi a geogia
hoton wani gwaniki a geogia
hoton wata makaranta a geogia
hoton wani gari geogia

Georgia, kasa ce dake nahiyar Turai ko kuma yankin Asiya. Georgia ta kasance a Yammacin Asiya. Tana kusa da bakin tekun Bahar Maliya. A tsakanin shekarar alif 1991-1995 cikakken sunan ta shiene Jamhuriyar Georgia. Tun shekarar alif ta 1995, ƙasar Georgia ce kamar yadda aka rubuta a Tsarin Mulki. A da, tana daga cikin Tarayyar Soviet, amma yanzu ta zama jamhuriya mai cin gashin kanta. Babban birnin ta shine bilisi. Yawan jama'arta kusan miliyan 4 ne.[1][2][3]

  1. International Geographic Encyclopaedia and Atlas. Springer, 24 November 1979, p. 273
  2. "Tbilisi". Encyclopaedia Britannica. Tbilisi, formerly Tiflis, capital of the republic of Georgia
  3. David E. Sanger and Marc Santora (20 February 2020). "U.S. and Allies Blame Russia for Cyberattack on Republic of Georgia". The New York Times. Archived from the original on 2020-02-20.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy