Igala

Igala

Yankuna masu yawan jama'a
Najeriya
wannan photo ya nuna kamar da hoton wata sarauniya a masarautar Igala

Igala yare ne dake da asali a Nijeriya musamman a jihar Kogi, da wani bangaren jihar kwara, kuma ana samun mutanen Igala a dukkanin jihohin dake Nijeriya bakidaya.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy