Jigawa

Jigawa


Wuri
Map
 12°00′N 9°45′E / 12°N 9.75°E / 12; 9.75
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya

Babban birni Dutse
Yawan mutane
Faɗi 6,000,163 (2016)
• Yawan mutane 259.14 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Yawan fili 23,154 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi jihar Kano
Ƙirƙira 27 ga Augusta, 1991
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Majalisar zartaswa ta Jihar Jigawa
Gangar majalisa Zauren majalisar dokokin jihar Jigawa
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 720001
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 NG-JI
Wasu abun

Yanar gizo jigawastate.gov.ng
Jigawa garin dutse
Bikin al'adar Fulani na Shadi (Soro) a garin Kantoga
Rimgim gate
gidan gwamnatin jihar jigawa

Jigawa Jiha ce dake Arewa maso Yammacin Tarayyar Najeriya. An kafa jihar Jigawa ne a ranar 27 ga watan Agustan 1991[1] daga jihar Kano a lokacin mulkin Janar Ibrahim Badamasi Babangida. Babban birnin jihar shi ne Dutse.[2] Jigawa ta yi iyaka da Jamhuriyar Nijar da jihar Yobe a arewa maso gabas, Bauchi a kudu maso gabas da kudu, Kano a kudu maso yamma da kuma Katsina a arewa maso yamma.

  1. Jigawa State - Wikipedia
  2. https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://gazettengr.com/nuc-accredits-10-programmes-at-federal-university-dutse/&ved=2ahUKEwiyr4ajwPCGAxW8QUEAHSHFC9kQxfQBKAB6BAgIEAI&usg=AOvVaw0P98KYz8m_E8H_1DZLQ5IO

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy