Jihar Kogi

Jihar Kogi
Kogi (en)


Inkiya The Confluence State
Wuri
Map
 7°30′N 6°42′E / 7.5°N 6.7°E / 7.5; 6.7
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya

Babban birni Lokoja
Yawan mutane
Faɗi 4,473,490 (2016)
• Yawan mutane 149.95 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Yawan fili 29,833 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 27 ga Augusta, 1991
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa executive council of Kogi State (en) Fassara
Gangar majalisa Kogi State House of Assembly (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 260001
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 NG-KO
Wasu abun

Yanar gizo kogistate.gov.ng
Cocin Mangogo, Jihar Kogi
cikin garin kogi
hoton wani titi a kogi

Jihar Kogi jiha ce wadda take a Arewa maso Tsakiya Najeriya kuma gida ce ga Jami'ar Tarayya (Lokoja), Jami'ar Jihar Kogi Anyigba, Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Confluence Osara Federal Polytechnic Idah, Kogi State Polytechnic(Lokoja), Federal College na Education(Okene), College of Education(Ankpa), College of Agriculture Kabba, Kogi state college of education, Technical(Kabba)and the Private Salem University Lokoja. Akwai kwalejin koyon aikin jinya da ungozoma a Anyigba da Obangede, makarantar fasahar kiwon lafiya da ke Idah, da kuma makarantar koyon aikin jinya ta ECWA da ke Egbe.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy