Jos

Jos


Wuri
Map
 9°56′N 8°53′E / 9.93°N 8.88°E / 9.93; 8.88
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaFilato
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 622,802 (2010)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 1,217 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Jos.
Jos North mountain
mutanen Jos
Jos river
Al'adun jos
barikin-ladi post ofis

Jos birni ne, da ke a jihar Plateau, a ƙasar Nijeriya.Plateau Shi ne babban birnin jihar. Bisa ga ƙidayar jama'a da akayi a shekara ta 2006, jimillar mutane 873,943 (dubu dari takwas da saba'in da uku da dari tara da arba'in da uku). An kuma gina birnin Jos a farkon ƙarni na ashirin.[1]

  1. https://www.plateaustate.gov.ng/plateau/history

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy