Kambodiya

Kambodiya
កម្ពុជា (km)
Flag of Cambodia (en) Royal Coat of Arms of Cambodia (en)
Flag of Cambodia (en) Fassara Royal Coat of Arms of Cambodia (en) Fassara


Take Nokor Reach (en) Fassara

Kirari «ជាតិ សាសនា ព្រះមហាក្សត្រ»
Wuri
Map
 12°30′N 105°00′E / 12.5°N 105°E / 12.5; 105

Babban birni Phnom Penh
Yawan mutane
Faɗi 16,005,373 (2017)
• Yawan mutane 88.41 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Khmer (en) Fassara
Addini Buddha, Musulunci, Kiristanci da animism (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare na Southeast Asia (en) Fassara
Yawan fili 181,035 km²
Wuri mafi tsayi Phnom Aural (en) Fassara (1,813 m)
Wuri mafi ƙasa Gulf of Thailand (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 9 Nuwamba, 1953
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati constitutional monarchy (en) Fassara
Gangar majalisa Parliament of Cambodia (en) Fassara
• King of Cambodia (en) Fassara Norodom Sihamoni (en) Fassara (14 Oktoba 2004)
• Prime Minister of Cambodia (en) Fassara Hun Manet (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 26,961,061,152 $ (2021)
Kuɗi riel (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .kh (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +855
Lambar taimakon gaggawa 119 (en) Fassara, 117 (en) Fassara da 118 (en) Fassara
Lambar ƙasa KH
kasar cambodiya
kudin Kambodiya

Kambodiya kasa ce da ke kudu maso gabashin Asiya kuma ta na da jama'a da yawansu ya haura miliyan sha-uku. Sunan babban birnin kasar Phnom Penh. Kambodiya ta samo asali ne daga daular Hindu da Buddha, wadda ta mulki yankunan Indonesiya da China tsakanin karni na 11 zuwa karni na 14.

tsaunukan kasar camboniya

Yawancin ‘yan kasar Kambodiya mabiya addinin Buddha ne, amma kuma akwai musulmi da dama da chinese ‘yan asalin kasar, da yan asalin kasar Vietnam da kuma yan tsirarun yarurruka da ke zaune akan tsaunuka.

Kasar Kambodiya na makwabtaka da kasashen Thailand a yammaci da kuma yamma maso arewa, Laos a arewa maso gabas da Vietnam a gabas da kudu maso gabas. A kudu tana fuskantar kogin Thailand.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy