Kogi

Kogi

Wuri
Map
 8°06′N 6°48′E / 8.1°N 6.8°E / 8.1; 6.8
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Kogi
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,498 km²
kogi
Yankin Jahar kogi a Najeriya

Kogi: karamar hukuma ce a jahar Kogi, Najeriya mai iyaka da jahar Neja da Kogin Neja ta yamma, Babban birnin tarayya a arewa, jihar Nasarawa a gabas da Kogin Benuwai zuwa mashigar ta da Nijar ta kudu. Hedkwatarta tana cikin garin Koton Karfe (ko Koton Karifi) akan babbar hanyar A2.

Kogi state

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy