Majalisar zartaswa ta Jihar Jigawa

Majalisar zartaswa ta Jihar Jigawa
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Executive Council (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara Jihar Jigawa
gidan gwamnatin jigawa
Tutar jigawa

Majalisar zartaswa ta jihar Jigawa (wadda aka fi sani da, majalisar ministocin jihar Jigawa ) ita ce mafi girma a hukumance da ke taka muhimmiyar rawa a gwamnatin jihar Jigawa ƙarƙashin jagorancin gwamnan jihar Jigawa. Majalisar ta ƙunshi Mataimakin Gwamna, Sakataren Gwamnatin Jiha, da Kwamishinonin da ke jagorantar sassan ma'aikatun.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy