Mullah Omar

Mullah Omar
Prime Minister of Afghanistan (en) Fassara

27 Satumba 1996 - 13 Nuwamba, 2001
Amir al-Mu'minin

3 ga Afirilu, 1996 - 13 Nuwamba, 2001
Amir al-Mu'minin of the Taliban (en) Fassara

1996 - 2001 - Akhtar Mansour (en) Fassara
Supreme Leader of Afghanistan (en) Fassara

1996 - 2001
Rayuwa
Haihuwa Khakrez District (en) Fassara, 1960
ƙasa Kingdom of Afghanistan (en) Fassara
Republic of Afghanistan (en) Fassara
Democratic Republic of Afghanistan (en) Fassara
Islamic State of Afghanistan (en) Fassara
Afghanistan
Mutuwa Zabul (en) Fassara, 23 ga Afirilu, 2013
Makwanci Zabul (en) Fassara
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Tarin fuka)
Ƴan uwa
Yara
Ahali Abdul Manan Omari (en) Fassara
Karatu
Makaranta Darul Uloom Haqqania (en) Fassara
Jamia Uloom-ul-Islamia (en) Fassara
Harsuna Pashto (en) Fassara
Malamai Qazi Hamidullah Khan (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Aikin soja
Digiri Amir al-Mu'minin
Ya faɗaci War on Terror (en) Fassara
Soviet–Afghan War (en) Fassara
Afghan conflict (en) Fassara
Battle of Arghandab (en) Fassara
Imani
Addini Mabiya Sunnah
Jam'iyar siyasa Islamic and National Revolution Movement of Afghanistan (en) Fassara
IMDb nm12586610
Mullah Omar

Mullah Mohammed Omar (Pashto : ﻣﻼ ﻣﺤﻤﺪ ﻋﻤﺮ , Mullā Muḥammad 'Umar ; ya rayu tsakanim 1960 zuwa 23 April shekarar 2013),[1] An kuma san shi da Mullah Omar, wani dan kungiyar jahadi ne a kasar Afghanistan kuma babban kwamanda wanda ya kirkiri kasar Masarautar Musulunci ta Afghanistan a shekarar 1996. Kungiyar Taliban ta Nada shi matsayin kwamandan imani ko kuma babban shugaba na kolin musulmai har zuwa lokacin magajin shi Mullah Akhtar Mansour a shekarar 2015. Majiyoyi da dama sun aiyana shi a matsayin shugaban gwamnati na koli a kasar ta Afghanistan tun daga kirkirar masarautar Musulunci ta kasar mai hedikwata a birnin Kandahar.[2]

  1. https://www.theguardian.com/world/2019/mar/10/fugitive-taliban-leader-mullah-omar-lived-short-walk-from-us-base-book-claims
  2. https://www.wsj.com/articles/the-last-days-of-taliban-head-mullah-omar-11552226401

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy