Oguta Lake

Oguta Lake
General information
Height above mean sea level (en) Fassara 50 m
Yawan fili 2.1 km²
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 5°42′32″N 6°47′27″E / 5.70901°N 6.79073°E / 5.70901; 6.79073
Kasa Najeriya
Territory Imo
Hydrography (en) Fassara
Inflow (en) Fassara
Tafkin Oguta

Tafkin Oguta wata lean 'finger lake' ne wacce aka kafa ta hanyar damtse na karamar kogin Njaba tare da alluvium.[1][2] ita ce tafki mafi girma a jihar Imo, kudu maso gabashin Najeriya;[3] within the equatorial rainforest region of Niger Delta.[3] [4] a cikin yankin dajin Equatorial na Niger Delta. Yankin tafkin Oguta ya kunshi magudanar ruwa na kogin Njaba da wani bangare na kogin Neja da ke yankin kudu da Onitsha.[3][5]

  1. Floyd, Barry (1969). Eastern Nigeria. Springer. p. 89. ISBN 9781349006663. Retrieved May 22, 2016.
  2. "Oguta Lake". Ramsar Sites Information Service. Retrieved 25 April 2018.
  3. 3.0 3.1 3.2 OGUNKOYA, Prof. O.O. (2007). "Oguta Lake" (PDF). Information Sheet on Ramsar Wetlands(RIS) (2006–2008): 4.
  4. "Five things to know about Oguta Lake, where two rivers meet without comi". RefinedNG (in Turanci). 2022-11-26. Retrieved 2023-07-25.
  5. Duru, Victor (2022-06-01). "Oguta lake: 'Mysterious' lake in Imo state where two 'angry' rivers don't mix up". Legit.ng - Nigeria news. (in Turanci). Retrieved 2023-07-25.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy