Janar Olusengun Obasanjo G.C.F.R ya kasan ce tsohon shugaban kasa, Janar din soja, kuma dan siyasan Nijeriya. An haife Obasanjo ne a shekara ta alif dari tara da talatin da bakwai 1937), a birnin Abeokuta dake kudancin Najeriya ( jihar Ogun a yanzun).[1]