Qatar | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
Take | As Salam al Amiri (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Where dreams come to life» «Ble daw breuddwydion yn fyw» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Doha | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,639,211 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 230.76 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Larabci | ||||
Addini | Musulunci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Yammacin Asiya, Gabas ta tsakiya da Gulf States (en) | ||||
Yawan fili | 11,437 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Qurayn Abu al Bawl (en) (103 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Persian Gulf (en) (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1870 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | constitutional monarchy (en) | ||||
Gangar majalisa | Consultative Assembly of Qatar (en) | ||||
• Emir of the State of Qatar (en) | Tamim bin Hamad Al Thani (25 ga Yuni, 2013) | ||||
• Prime Minister of Qatar (en) | Mohammed bin Abdulrahman Al Thani (en) (2023) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 179,677,131,707 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Qatari riyal (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .qa (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +974 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 999 (en) da *#06# | ||||
Lambar ƙasa | QA | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | diwan.gov.qa | ||||
Qatar wata kasa ce dake a Asiya, wadda takasance ƙasarLarabawa , bata da yawan mutane, Babban abinda kasar ke samarwa a duniya shine manfetur, kuma tanada ƙarfin tattalin arzikin a nahiyar Asiya. Babban birnin Ƙasar shine Doha. Ƙasar Qatar ta karɓi nauyin gudanar da babbar gasar kwallon ƙafa ta duniya, wato gasar cin kofin duniya.