Rikicin Yan bindiga a Najeriya

Infotaula d'esdevenimentRikicin Yan bindiga a Najeriya
Iri rikici
Bangare na Rikicin makiyaya da manoma a Najeriya
Kwanan watan 2011 –
Wuri Arewa ta Yamma (Najeriya)

Rikicin Yan bindiga a arewa maso yammacin Najeriya, rikici ne da ke ci gaba da faruwa tsakanin gwamnatin kasar da gungiyoyi daban-daban da kuma na kabilanci. Tun daga shekara ta 2011, rashin tsaro da ya barke Rikicin Fulani da Hausawa, ya sa wasu Yan ta’adda da masu jihadi suka yi gaggawar kafa yankin.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy