Shehu Musa Yar'Adua

Shehu Musa Yar'Adua
mataimakin shugaban ƙasar Najeriya

13 ga Faburairu, 1976 - 30 Satumba 1979
Olusegun Obasanjo - Alex Ifeanyichukwu Ekwueme
Rayuwa
Haihuwa Katsina, 5 ga Maris, 1943
ƙasa Najeriya
Mutuwa 8 Disamba 1997
Ƴan uwa
Mahaifi Musa Yar'Adua
Yara
Ahali Umaru Musa Yar'Adua
Karatu
Makaranta Royal Military Academy Sandhurst (en) Fassara
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da ɗan kasuwa
Digiri Janar
Rigar shehu musa yar'adua
rigar Shehu Musa yaradua
mai girma shehu Musa Ƴar'aduwa
Gidan Shehu musa yar'adua
Shehu Musa Yar'adua

Shehu Musa Yar'Adua GCON (Maris 5, 1943 - 8 ga watan Disamba a shekara ta 1997) wani manjo janar ne na sojan Najeriya mai ritaya wanda ya yi aiki a matsayin matemakin shugaban kasa , haka-zalika Shugaban sojin najeriya a matakin koli, a ƙarƙashin mulkin Janar Olusegun Obasanjo na shekarar 1976 - 1979, shehu musa yar'adua yakasance a mulkinsa [1] Dan asalin jahar katsina mai hazaka da sanin ya kamata.

  1. https://www.rienner.com/title/Shehu_Musa_Yar_Adua_A_Biography

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy