Tekun AtalantaMid-Atlantic Ridge daga Pole ta Arewa zuwa Pole ta KuduDuba tekun Atlantika daga kudu maso gabashin gabar da birnin, Barbados.kogin Atlanta kenam
Tekun Atalanta,shi ne Teku na biyu da kuma yafi ko wanne Teku girma a duniya, yana da kimanin girman 106,460,000 square kilometers (41,100,000 square miles). Tekun ya ci kimanin tazarar kashi 20 a cikin 100 na fadin Duniya.[1][2][3][4]