Zauren majalisar dokokin jihar Jigawa

Zauren majalisar dokokin jihar Jigawa
unicameral legislature (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara Jihar Jigawa
Shafin yanar gizo jigawastate.gov.ng…
Tutar jigawa
yakunan sanatocin Jigawa

Majalisar dokokin jihar Jigawa itace reshe na majalisar zartarwar jihar Jigawa a shekarar 1991. Rukuni ne wanda yake da membobi 29 waɗanda aka zaɓa cikin mazabu 29 na jihohi. Kakakin majalisar dokokin jihar Jigawa na yanzu shine Rt. Hon. Isa Idris.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy